DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Daliban makarantar sakandare shida sun nutse a kogin Mbang da ke kauyen Ribang a karamar hukumar Kauru na jihar Kaduna. Jaridar Solacebase...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Asirin wasu dalibai biyu ’yan sakandare ya tonu a lokacin da suka yi garkuwa da kansu tare da neman kudin fansa...