Daga Muhammad Muhammad zahraddin Arsenal na son dauko ɗan wasan Manchester City Gabriel Jesus, mai shekara 25, zuwa Emirates, tuni kuma wakilan ƙungiyar suka soma tattaunawa da...
Daga yasir sani abdullahi Tsofaffin kulob din da dan wasan tsakiya na Denmark Christian Eriksen, mai shekara 30, wato Tottenham da Manchester United, na duba...
Daga Khadija Ibrahim Muhammad Ɗan wasan Chelsea Romelu Lukaku mai shekara 28, a shirye ya ke ya amince a azabtare masa albashi domin bashi damar ya koma...