News1 year ago
Sarkin Jinkan Hausawan Afrika Ya Jajantawa Yan Kasuwar Waya Ta Farm Center Kan Gobarar Suka Yi
Sarkin Jinkan Hausawan Afrika, Ambasada Ibrahim Ali Ibrahim (Abba Alra-iwas), ya nuna cikakken tausayawa da jajantawa ga yan kasuwar waya ta Farm Centre dake Kano, sakamakon...