DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wanda ya mutu bai sauri ba, wanda kuma ke raye bai yi jinkiri ba. Shekara 17 ke nan cur da wadansu ballagazai,...
Yau ake cika shekara 16 da wasu ’yan bindiga suka yi wa shahararren malamin addinin Islama, Sheikh Ja’afar Mahmud Adam, kisan gilla a yayin da yake...