News2 years ago
SHUGABAN KASA BOLA TINUBU YA KALLI RANTSUWAR DA USMAN ODODO DAGA KASAR FARIS
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Usman Ododo ya sha rantsuwar kama aiki a matsayin sabon gwamnan jihar Kogi da ke tsakiyar Najeriya, bayan nasarar lashe zaɓen gwamnan...