DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN. Hedikwatar tsaron kasa ta yi watsi da masu kira kan sojojinta da su yi katsalandan a tsarin dimokradiyyar kasar nan. A...
DAGA KABIRU BASIRU Jami’an tsaro a Jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya sun ce sun ceto ƙarin mutum biyar daga hannun ‘yan fashin daji a yau...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar sojin Nijeriya ta ce wasu sojojinta da ke yin sintiri a jihar Borno da ke arewa maso gabashin kasar...
Sojojin da ke sintirin jiran ko ta kwana sun harbe wani mutum yana kokarin kwace akwatin zabe a hannun jami’an Hukumar Zabe ta Kasa INEC...
Rundunar sojojin Najeriya ta ce ba za ta lamunci labaran bogi da ake yaɗawa da sunan jami’anta ba a shafukan sada zumunta. Rundanar,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumomi a Jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya, sun ce sun fara rasa wuraren da za su...