Sports3 years ago
Hukumar kwallon kafa ta Najeriya NFF ta bayar da sanarwar naɗa Jose Peseiro a matsayin sabon kocin Super Eagles a wannan Laraba.
Hukumar ta ce Jose Peseiro wanda ɗan asalin ƙasar Portugal ne shi zai maye gurbin Gernat Rohr da ta kora. Tuni NFF ta naɗa Augustine Eguavoen...