News2 years ago
Gwamnan Kano Ya Kashe Sama Da Naira Biliyan Daya Wajen Tafiye-tafiye Zuwa Kasashen Waje Cikin Watanni 9
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya kashe Naira 1,064,570,891.79 wajen tafiye-tafiye zuwa kasashen waje cikin watanni 9. A cewar SAHARA REPORERS...