DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugabannin ƙungiyar kwadago ta ƙasa (NLC) sun ƙaurace wa halartar taron da Ministan kwadago da samar da ayyukan yi, Simon Lalong,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gamaiyyar kungiyoyin kwadago na kasa sun nuna rashin amincewar su da saka shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila, a matsayin wakilin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyar Kwadago ta Kasa (NLC) ta yi barazanar sake komawa zanga-zanga a ranar 14 ga watan Agusta matukar Gwamnatin Tarayya ba...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Da alama jawabin shugaban kasa bai wadatar da hana kungiyar kwadago tsunduma yajin aiki ba yayin da suka dage cewa za...