News2 years ago
MATASA: Duk Da Wannan Tsadar Rayuwa Da Kuke Sha Amma Kun Kasa Fitowa Kuyi Bore — Tsohon Minista
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Rotimi Amaechi, ya bayyana takaicinsa kan yadda jama’a suka ki mayar da martani kan kalubalen da Najeriya...