News
MATASA: Duk Da Wannan Tsadar Rayuwa Da Kuke Sha Amma Kun Kasa Fitowa Kuyi Bore — Tsohon Minista
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Rotimi Amaechi, ya bayyana takaicinsa kan yadda jama’a suka ki mayar da martani kan kalubalen da Najeriya ke fuskanta a halin yan
A wata hira da yayi da gidan Talabijin na Igbere, Amaechi wanda ya taba rike mukamin gwamnan jihar Ribas, ya bayyana takaicinsa musamman ma kan matasa na rashin nuna rashin amincewa da tsadar rayuwa.
Jami’a 1 Tal Ce Ta Iya Shiga Jerin Jadawalin Manyan Makarantu 1000 Na Duniya A Najeriya
“Na sa ran matasa za su fito kan tituna suna zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa, amma ban ga wani abu da ya nuna da gaske suke ba,” in ji Amaechi
Amaechi ya rike mukamin Ministan Sufuri na kusan shekaru takwas a gwamnatin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari
-
News1 day ago
Shettima @60: Haƙurinsa, Biyayyarsa Sun Taimaka Wajen Ciyar Da Manufofin Shugaba Tinubu Gaba — Kwankwaso
-
News6 days ago
2027: INEC Ta Tabbatar Da Ibrahim Ali Amin Little A Matsayin Ɗan Takarar Gwamnan Kano A Jam’iyyar ADC
-
News4 days ago
KANO:’Yan Mata Uku ’Yan Gida Ɗaya Sun Mutu A Kifewar kwale-kwale A Tiga
