News4 years ago
Vision FM: SERAP ta bai wa Gwamnatin Buhari sa’o’i 24 kan ta janye matakinta ko ta maka ta a kotu
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Ƙugiyar SERAP ta ce babu abin da zai hana Hukumar Kula da Gidajen Rediyo ta Ƙasa (NBC) fuskantar matakin shari’a...