News1 year ago
An Dawo Da Yara 59 Zuwa Kano Da ‘Yansanda Suka Kama Bisa Zargin Cewa Safararsu Aka Yi.
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA An dawo da yara 59 zuwa Kano da ‘yansanda suka kama bisa zargin cewa safararsu aka yi. An mika yaran wadanda dukkansu...