Connect with us

Sports

AFCON 2021: Shin ko ka san Alƙaliyar wasa ta farko a gasar cin kofin ƙwallon ƙafa ta Nahiyar Afirka?

Published

on

Spread the love

Daga Yasir sani Abdullah

 

 

Advertisement

Salima Mukansanga, ƴar Ƙasar Ruwanda, ta zamto mace ta farko da ta busa wasa a gasar cin kofin ƙwallon ƙafa ta Nahiyar Afirka.

Duk da cewa a kwai mata huɗu a cikin jagororin wasannin gasar, Mukasanga ta kasance ita kaɗai ce za ta kasance alkaliyar wasa ta tsakiya.

Tuni dai ta busa wasan rukunin B tsakanin Guinea da Malawi.

Advertisement

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *