Connect with us

News

Gwamnan CBN Emifiele zai yi takarar shugaban ƙasa

Published

on

 Daga Kabiru basiru fulatan

Gwamnan babban bankin Najeriya ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban ƙasar a zaɓen 2023.

Advertisement

Godwin Emefiele ya ce zai tsaya takarar ne a ƙarƙashin Jam’iyyar APC mai mulki.

Wasu daga cikin waɗanda suka ayyana cewa za su tsaya takara a APC din sun haɗa da mataimakin shugaban Najeriya Yemi Osinbajo da kuma tsohon gwamnan Legas Asiwaju Bola Tinubu.

Advertisement

Jam’iyyun siyasa a Najeriya dai suna da ƙasa da wata guda su tsayar da ɗan takarar shugaban ƙasa

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending