Connect with us

News

Ƴan bindiga sun sace ɗalibai da wasu matafiya a hanyar Birnin-Gwari da ke Kaduna

Published

on

Daga kabiru basiru fulatan 

 

Rahotanni daga Jihar Kaduna na cewa wasu da ake zargin ƴan bindiga ne sun sace ɗalibai da wasu matafiya a kan hanyar Birnin-Gwari.

Jaridar Vanguard a Najeriya ta ruwaito cewa kuma sun ƙona motoci takwas waɗanda ke jigilar ɗalibai domin rubuta jarrabawa a kwalejin horas da aikin kiwon lafiya ta Makarfi.

Mawakin Bollywood krishnakumar kunnath ya yasu

Rahotanni sun ce maharan sun yi kwanton-ɓauna a wurare uku kan babbar hanyar waɗanda suka rinƙa tursasa motoci suna juyawa.

Waɗanda suka faɗa tarkon maharan a ƙarshe an yi garkuwa da su.

Advertisement

Sai dai jami’an tsaro ko hukumomi a jihar ba su yi ƙarin bayani kan lamarin ba

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending