News
Saudiyya ta tarbi alhazzan farko a Hajjin bana
Daga maryam bashir musa
Saudiyya ta tarbi rukunin farko na alhazai daga wata kasa tun bayan barkewar cutar korona a watan Maris na 2020.
Kafofin yada labaran Saudiyya sun ce an tarbi mahajjata 358 daga kasar Indonesia da dabino da faranni.
A shekaru biyu da suka gabata an rage yawan maniyyatan da za su shiga birnin Makkah, amma a Yulin bana Musulmi daga sassan duniya za su yi aikin Hajji (Daya daga cikin shika-shikan Musulunci guda biyar.
Hajji wajibi ne ga duk musulmin da yake da hali – akalla sau daya a rayuwarsa.
-
News2 days ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion6 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News2 days ago
Zaben 2027: INEC Ta Amince Da Atiku Abubakar, ‘Yan Takarar ADC 470
