Connect with us

News

Wani jirgin saman fasinja ya fadi a Somaliya

Published

on

JUBBA AIRWAYS

Daga kabiru basiru fulatan

 

Wani jirgin sama na kamfanin Jubba Airways ya fadi a lokacin da yake kokarin sauka a filin saukar jiragen sama na magadishu babban birnin Somaliya.

Advertisements
Advertisements

Hukumomi sun ce an samu nasarar kubutar da duka fasinjoji da ma’aikatan jirgin 30 da ke cikin jirgin.

Advertisements

Rikicin Hausawa Da ’Yan Kabilar Brita Ya Kashe Gommai A Sudan

Advertisements
Advertisements

Hotunan da gidan tabijin na SNTV mallakar gwamnatin kasar ya wallafa a shafinsa na tuwita sun nuna yadda ma’aikatan bayar da taimakon gaggawa na filin jirgin ke kokarin kashe wutar da ta kama jirgin bayan an kubutar da fasinjojin.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending