Connect with us

Business

CBN ta baiwa TajBank lasisin gudanar da harkoki a faɗin ƙasa

Published

on

TajBank

DAGA YASIR SANI ABDULLAH 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

Babban Bankin Ƙasa, CBN ya baiwa bankin TajBank, wanda shine kan gaba wajen harkar bankin da ba kudin ruwa, lasisin gudanar da harkokin banki a ko ina a faɗin Nijeriya.

Advertisement

 

Manajan-Darakta na bankin, Hamid Joda ne ya bayyana hakan a wata sanarwa a yau Laraba.

Advertisement

Sanata Gobir Ya Zama Sabon Shugaban Masu Rinjaye A Majalisar Dattawa

Joda ya ce bankin ya samu lasisin ne baya ga ɗumbin lambobin girma da ya samu a shekaru biyu da ya fara gudanar da harkokinsa domin yaba wa bisa irin gagarumar rawar da ya taka a harkar banki a Nijeriya.

Advertisement

 

A cewar Joda wannan wata ƙarin nasara ce a kan irin ƙwazon da ya ke na gudanar da harkar banki daidai da zamani.

Advertisement

 

Ya kuma godewa CBN da ya baiwa bankin lasisin fara gudanar da harkar banki a faɗin ƙasa, inda ya ce “hakan zai sa mu kara samun kwastomomi.”

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending