News
Shugaba Tinubu Ya Bayar Da Umarnin Fitar Da Hatsi Ton Dubu 42 Don Rage Tsadar Abinci A Nijeriya
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Shugaban Tinubu ya amince da sakin ton 42,000 na tsabar hatsi daga rubun ajiyar kasa ba tare da bata lokaci ba, a matsayin wani yunkuri na daukar matakan dakile halin matsi da yunwa da ake ciki na tsadar abinci a Nijeriya da ake fuskanta.