Connect with us

News

Da Ɗumi-ɗumi: Sanatoci sun taka wa shirin cire tallafin lantarki burki

Published

on

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN

 

Advertisement

Majalisar Dattawa ta yi kira ga Gwamnatin Tarayya kan kadabta cire tallafin labtarki duba da ƙuncin rayuwar da ake fama da shi a ƙasa

Majalisar ta ɗauki wannan mataki ne biyo bayan ƙudirin da aka gabatar mata yayin zamanta a ranar Laraba kan buƙatar ci gaba da bai wa ‘yan ƙasa tallafin lantarkin.

Advertisement

Har yanzu ‘Yan kasuwar Chanji na wapa suna hannun jami,an hukumar EFCC

Sanata mai wakiltar shiyyar Adamawa ta tsakiya Aminu Iya Abbas (PDP), shi ne ya gabatar da ƙudirin.

A makon da ya gabata Gwamnatin Tarayya ta ce ba za ta iya ci gaba da bada tallafin wutar lantarki ba.

Advertisement

Ministan Lantarki, Adebayo Adelabu ne ya bayyana haka inda ya ce ya zama wajibi Nijeriya ta fara amfani da tsarin iya kuɗinka, iya shagalinka game da kuɗin wuta.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending