Sports
DA ƊUMI-ƊUMI: An dakatar da Paul Pogba daga yin ƙwallon ƙafa
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN
Hukumomin kwallon kafa na duniya sun dakatar da dan wasan Juventus da Faransa, Paul Pogba sakamakon samun shi da laifin shan ƙwayoyin ƙara kuzari.
An dakatar da Pogba daga yin ƙwallon kafa na tsawon shekaru 4.