News
Gobara Ta Tashi A Kasuwar Yan Katako Dake Rijiyar Lemo A Kano
Gobara ta tashi da asuba na wannan rana ta Laraba, a kasuwar ’yan katako da ke Rijiyar Lemo a jihar Kano, lamarin da ya jawo fargaba a yankin.
Advertisements
Advertisements
Wutar ta shafi wasu rumfuna tare da haddasa asarar kayayyaki, amma ba a samu bayanin asarar rai ba.
Advertisements
Jirgi Ya Fadi A Teku Dauke Da Fasinjoji Sama Da 50
Advertisements
Advertisements
Jami`an kashe gobara da al’ummar yankin ne suka kai dauki cikin gaggawa, inda suka yi nasarar shawo kan gobarar kafin ta bazu.
Advertisements
-
News1 day ago
Shettima @60: Haƙurinsa, Biyayyarsa Sun Taimaka Wajen Ciyar Da Manufofin Shugaba Tinubu Gaba — Kwankwaso
-
News6 days ago2027: INEC Ta Tabbatar Da Ibrahim Ali Amin Little A Matsayin Ɗan Takarar Gwamnan Kano A Jam’iyyar ADC
-
News4 days ago
KANO:’Yan Mata Uku ’Yan Gida Ɗaya Sun Mutu A Kifewar kwale-kwale A Tiga
