Connect with us

News

Zamu fara baiwa talakawa miliyan 40 tallafin naira dubu biyar a kowane wata, cewar gwamnatin tarayya

Published

on

Daga Muhammad Muhammad zahraddin

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa zata fara baiwa talakawan Najeriya guda miliyan 40 tallafin naira dubu biyar a kowane wata domin su rika daukar dawainiyar kansu.

Advertisement

Gwamnatin ta bayyana hakan ne biyo bayan tace zata daina bayar da talkafin da take bayarwa na man fetur daga watan Yuli na shekara mai zuwa.

Ministar kudi, Zainab Ahmad ce ta bayyana hakan, gwamnatin tarayyar zata yi hakan ne domin a habaka tattalin arzikin kasa kuma naira biliyan 200 tace zata rika tanadarwa don rabawa talakawan

Advertisement

Karanta wannan ‘Yan bindiga sun kai hari Illela sun kashe mutane 11 sunyi gakuwa da mutanen da ba a san adadin su ba
Alhalin shi kuma tallafin man fetur din naira biliyan 150 ne wanda hakan yasa wasu al’ummar kasar ke ganin kawai zata kara jefasu a cikin wani hali ne domin kudin tallafin yafi na man fetur din yawa,

Kuma dama can farashin man fetur da iskar gas sun tashi sannan idan ta cire tallafin sai yadda Allah yayi.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending