Connect with us

News

Yan bindiga sun yi garkuwa da wasu manyan ‘ya’yan jam’iyar APC a Imo

Published

on

APC

Daga: Kabiru basiru fulatan

Yan bindiga sun yi garkuwa da wasu mambobin APC biyu da kuma kashe mutum uku a jihar Imo.

Advertisement

Rahotanni na cewa maharan sun kwace ikon babban titin owerri-Okigwe na tsawon sa’o’i suna cin karensu ba babbaka.

Sannan sun yi garkuwa da matafiya da dama. Cikinsu akwai wani da aka bayyana da Mista Aloy Onuekwusi mai kamfanin Diamond Pools.

Advertisement

Cikin wadanda aka kashe har da direban mutanen da aka yi garkuwa da su.

Shaidu sun shaida yada maharan suka haifar da cunkoson ababen hawa sakamakon juyawa da mutane suka rinka yi domin tsira da ransu.

Advertisement

BBC

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending