Sports
Benzema Ya Lashe Kyautar Ballon D’or Na Farko
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN
Dan wasan kwallon kafa na Faransa, Karim Benzema, ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon duniya na shekarar 2022 a birnin Paris.
Muna ƙoƙari don shawo kan tsadar abinci – Shugaba Buhari
Tsohon kocin Real Madrid Zinedine Zidane ne ya bayar da kyautar a gidan wasan kwaikwayo na Chatelet da ke birnin Paris na kasar Faransa ranar Litinin.
Dan wasan na Real Madrid mai shekaru 34 ya lashe kyautar a karon farko a rayuwarsa.
INDARANKA
Advertisements
