Connect with us

Entertainment

An Daura Auren Rukayya Dawayya Da Afakallahu

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

A yau Juma’a ne aka daura auren Shugaban Hukumar Tace Fina-finai na Jihar Kano, Isma’ila Na’Abba Afakallahu, da jarumar Kannywood Rukayya Umar Dawayya.

 

Advertisement

Idan ba a manta ba, a watannin baya ne Aminiya ta ruwaito cewa akwai soyayya mai karfi a tsakaninsu.

 

Advertisement

COP 27: Ambaliyar Ruwa A Najeriya, Da Wasu Ya Zama Wani Bangare Na Abun Tattaunaw

Tun kafin a soyayyar ta fito fili, jarumar ta rika sanya hotunan Afakallahu a shafinta na Instagram ba tare da nuna soyayyar ba, har zuwa lokacin da Aminiya ta fitar da labarin a shirinta na Bidiyo mai taken Wata Sabuwa.

Advertisement

 

An daura daura auren ne da karfe 2:00 na rana a Masallacin Juma’a na Tishama, da ke Kano.

Advertisement

 

A kwanakin baya ne Aminiya ta kalato daga bakin angon cewa a auren nasu ba rakashewa kamar yadda al’adar auren ’yan Kannywood ta ke.

Advertisement

 

 

Advertisement

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending