News
Hakeem Jeffries ya zama sabon shugaban Democrats a Majalisar Wakilan Amurk
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Mambobin Jam’iyyar Demokrat a Majalisar Wakilan Amurka sun zaɓi Hakeem Jeffries a matsayin sabon shugabansu.
Zai karɓi ragama daga Nancy Pelosi a watan Janairu.
Mista Jeffries zai zama Ba Amurke baƙar fata na farko da zai riƙe muƙamin a majalisar.
Jam’iyyar Dimokrats ta rasa rinjaye a majalisar a zaɓen tsakiyar wa’adin mulki da aka yi a farkon watan nan.
Advertisements
-
Opinion4 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News6 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
-
News3 days ago
Gwamna Abba Ya Ayyana Murtala Sule Garo A Matsayin Wanda Zai Yi Masa Takarar Mataimakin Gwamna A Zaɓen 2027
