Connect with us

News

Mata sun fi maza saurin fushi – bincike

Published

on

DAGA YASIR SANIABDULLAHI

 

 

Advertisement

 

Wata kuri’a da aka kada a kasashe sama da 150, ya gano mata sun fi maza samun kai cikin bakin ciki, da damuwa da saurin fusata.

Advertisement

BBC ce ta jagoranci bincikn a wani bangare na shirin ta na Mata 100 rabin al’ummar duniya, an kuma dauki shekara 10 ana gudanar da binciken.

A shekarar 2012 rahotanni sun bayyana maza da mata sun yi kunnen doki ta fannin saurin fusata da rana, amma shekaru 6 bayan nan, adadin ya karu da kashi 6.

Advertisement

Matan Cambodia su ke jan ragamar yawan masu fushi da rashin farin ciki da kashi 17, yayin da Indiya, da Pakistan, da Moroco suke da kashi 12.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending