News
Cikaken Jawabin Shugaba Tinubu a daren Yau litinin
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN.
Sunana Bola Ahamad Tinubu Shugaban kasar tarayyar Najeriya ya ku ‘Yan uwana, ina so in yi muku magana kan tattalin arzikinmu na irin halin tsaka mai wuya da ya shiga,
. Yana da mahimmanci ku fahimci dalilan matakan manufofin da na dauka don yakar manyan kalubalen tattalin arzikin da wannan al’umma ta dade tana fuskanta.” A Najeriya.
Tinubu ya amince da samar da motocin bas ga daliban manyan makarantun gwamnati.
Zan yi magana a fili ba tare da boye muku wani abu ba, , bayyananne harshe domin ku san inda nasa gaba. Mafi mahimmanci, don ku gani kuma da fatan za ku bayyana hangen nesa na game da tafiyantar da Najeriyada nakeyi. don samar da ingantacciyar tattalin arziki, mai fa’ida ga ƙasar mu Najeriya
Na jima ina kaunar Najeriya tsawon shekaru da yawa, na ci gaba da kiyaye matsayin da tallafin man fetur ya kamata ya tafi, wannan matakin da aka taɓa amfani da shi ya wuce fa’idarsa, tallafin yana kashe mana tiriliyoyin Naira a duk shekara. Ba tare da ganin fa’idarsa ba a fili. Mun fiso mu karkatar da kudaden wajen kiwon lafiya, makarantu, gidaje da ma tsaron kasa.
Tattalin arzikinmu yana cikin tsaka mai wuya kuma yana cutar da ku. Farashin man fetur ya tashi. Abinci da sauran farashin sun bi sahunsa wajen tashi. Iyali da kasuwanci suna fama. Abubuwa suna kara tsamari, Na fahimci wahalar da kuke fuskanta. Ina fata akwai wasu hanyoyi. Amma babu. Idan da akwai, da na bi wannan hanya kamar yadda na zo nan don taimakawa ba cutar da mutane da al’ummar da nake ƙauna ba.
Don ƙarfafa fannin masana’antu, ƙara ƙarfinsa don faɗaɗawa da samar da ayyukan yi masu kyau, za mu kashe Naira biliyan 75 tsakanin Yuli 2023 da Maris 2024. Manufarmu ita ce samar da kamfanoni 75 tare da babban damar fara farawa da ci gaban tattalin arziki mai dorewa. hanzarta sauye-sauyen tsari da inganta yawan aiki. Kowace daga cikin masana’antu 75 za su iya samun bashin Naira biliyan 1 a kashi 9% a kowace shekara tare da biyan bashin watanni 60 na dogon lokaci da kuma watanni 12 na jarin aiki. Zamu rabawa Masana’antu cikin gida
-
News4 days agoWasu Ƴan Daba Sun Kai Farmaki Kasuwar Siyar Da Wayoyi Ta Farm Center Dake Kano
-
News6 days agoWasu Fusatattun Matasa Sun Ƙona Mutum Uku Har lahira A Filato
-
News6 days agoAbin Takaici Ne A Kyale Mata Su Cire Wandunan Da Aka Basu Akan Titi Suna Dagawa A Cikin Al’ummar Da Ke Alfahari Da Kunya Da Addini
