Connect with us

News

Tinubu Ya Janye Sunan Maryam Shetty Daga Sunayen Ministocinsa

Published

on

Maryam sheety

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN.

Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya janye sunan Dr Maryam Shetty amatsayin minista daga jihar Kano.

Advertisement

Umarnin na Tinubu na kunshe ne a cikin wata wasika da shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio ya karanta a zauren majalisar yau Juma’a.

‘yan bindiga sun kashe ‘ya’yan jami’in ‘yan sanda biyu, tare da raunata matarsa a jahar Jigawa

A cewar wasikar, Mariya Mahmud ce za ta maye gurbin Dr Shetty a matsayin na minista.

Advertisement

Shugaban kasar ya kuma bayyana Festus Keyamo SAN a matsayin wanda ya nada a matsayin minista.

Bisa wannan kari a yanzu adadin wadanda aka nada a matsayin ministoci ya karu zuwa 48.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending