Connect with us

News

‘yan bindiga sun kashe ‘ya’yan jami’in ‘yan sanda biyu, tare da raunata matarsa a jahar Jigawa

Published

on

Yan bindiga

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN.

 

Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kashe ‘ya’yan ‘yan sanda biyu tare da raunata matarsa ​​a karamar hukumar Malam-Madori ta jihar Jigawa.

Wani mazaunin garin ya shaidawa jaridar DAILY POST cewa, ‘yan bindigar kimanin ashirin ne a ranar Larabar da ta gabata suka kai farmaki da misalin karfe 2:00 na safe dauke da muggan makamai sun shiga gidaje, inda suka yi wa mazauna garin fashi.

Yanzu-Yanzu: Gwamnatin Sojin jumhuriyar Nijar Ta Yanke Hulda Da Najeriya

“Sun shiga gidan tsohon shugaban masu saye da sayarwa na jihar Jigawa Faroq Abdullahi suka yi masa fashin sama da naira miliyan daya”

“Daga nan ne suka koma gidan wani dan sanda da ke aiki a rundunar ‘yan sandan Zamfara suka bindige iyalansa.”

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending