Connect with us

News

Ma’aikatun Da Suka Fi Samun Kudi A Kasafin Shekarar 2024

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

 

Advertisement

A  karshe Majalisar Dattawa ta fitar da bayanan kudaden da aka ware wa ma’aikatu da sauran bangarori a kasafin shekarar 2024 da Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya gabatar.

A ranar Laraba Tinubu ya gabatar da kasafin na Naira tiriliyan 27.5, ba tare da bayanin kason da ware wa ma’aikatu da bangarori ba, lamarin da ya sa ’yan Najeriya guna-guni.

Advertisement

An dage karawar da Bayern Munich za ta yi da Union Berlin saboda dusar kankara a babban birnin Munich

Sanatoci sun nuna damuwa kan rashin samun karin bayanin kasafin, inda suka bukaci a dakatar da nazarinsa har sai an kawo bayanan.

Sai dai duk da haka Majalisar Dattawa ta kammala karatu na biyu a kan kasafin, washegari da dare Kwamitin Kasafi ya fitar da bayanin abin da ma’aikatu da bangororin za su samu.

Advertisement

 

Ga jerin ma’aikatun da suka samu kaso mafi tsoka:

Advertisement

 

  • Ma’aikatar Tsaro: Naira biliyan 308.2
  • Ma’aikatar Ayyuka: Naira biliyan 521.3
  • Ma’aikatar Kudade: biliyan N519.9
  • Ma’aikatar Lafiya: Biliyan N304.4
  • Ma’ikatar Ilimi: Biliyan N265.4
  • Ma’aikatar Wutar Lantarki: Biliyan N264.2
  • Kamfanoin Gwamnati: Biliyan N820.9
  • Ausun Manyan Makarantu (TETFund): Biliyan N665
  • Ma’aikatar Gidaje: Biliyan N96.9
  • Ma’aiatar Ruwa: Biliyan 87.7
  • Ma’aikatar ’Yan Sanda: Biliyan N69.
  • Majalisar Dokoki: Biliyan 198
  • Ma’aikatar Neja Delta: Biliyan 324.8
  • Hukumar UBEC: Biliya 251.4
  • Hukumar Shari’a: Biliyan 165
  • Hukumar Arewa maso Gabas: Biliya 126
  • Asusun Kula da Lfiya a matakin farko: Biliyan 125.7.
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending