News
Gwamna Uba Sani Ya Nada Mal. Salihu Abubakar Shugaban Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Kaduna.
Gwamna Uba Sani Ya Nada Mal. Salihu Abubakar Shugaban Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Kaduna.
Hakan na kunshe ne ta cikin wata Sanarwa Babban Sakataren Yada Labarai na Gwamnan Jihar Kaduna Muhammad Lawal Shehu ya futar.
Yajin Aikin NLC:Maganar soma yajin aiki ranar Litinin ƙarya ce – Nlc
Domin tabbatar da nasarar aikin Hajji na 2024 Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya nada Malam Salihu S. Abubakar a matsayin Shugaban Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Kaduna tare da dukkan ikon da ya rataya a wuyan Babban Sakataren Hukumar.
Sakataren Kwamitin Musamman kan Aikin Hajji na 2024 zai yi aiki a matsayin Sakataren Gudanarwa na Hukumar. Sauran mambobin kwamitin za su gudanar da ayyukan mambobin hukumar.
An mayar da Babban Sakataren Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Kaduna, Dakta Yusuf Yakubu Arigasiyyu zuwa Hukumar Kare Muhalli ta Jihar Kaduna (KEPA) a matsayin Manajan Darakta.
-
News3 days ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion7 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News3 days ago
Zaben 2027: INEC Ta Amince Da Atiku Abubakar, ‘Yan Takarar ADC 470
