Connect with us

News

Ƙarin farashin Man fetur  Ya Sa Albashi Mafi Ƙaranci Na 70,000 Ba Shi Da Amfani – Kungiyar NLC

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

Kungiyar Ƙwadago ta kasa  NLC ta ce za ta sake komawa ga gwamnatin tarayya domin ta ji yadda ma’aikata za su rayu bayan sake kara farashin man fetur a Najeriya.

Advertisement

Kungiyar ta kwadago ta bayyana hakan a ranar Alhamis in da ta ce farashin mai a yanzu haka ya riga ya haɗiye sabon tsarin albashin da gwamnati ta yi alƙawarin bayarwa na naira dubu 70 wanda kuma har yanzu ba a fara bayarwa ba

Ambaliyar Ruwa: Gwamnatin Tarayya Za Ta Gina Madatsan Ruwa Biyar Domin Tare Ruwan Dam Ɗin Lagdo

Shugaban ƙungiyar ta NLC, Kwamared Joe Ajaero wanda ya bayyana hakan yayin buɗe wani taron ƙarawa juna sani a Legas ya ce gwamnati ta yaudare su ta hanyar amince wa da naira 70,000 ɗin a matsayin albashi mafi ƙaƙant

Advertisement

Ya kuma shawarci gwamnati da ta magance matsalar yunwa da talauci da damuwar da ƴan Najeriya ke fama da ita tun kafin al’amura su fi ƙarfinsu.a..o0uo:

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending