Connect with us

News

A Karan Farko Shugaba Tinubu Zai Tattauna Da Yan Y’an Jarida Domin Wayar Dakan Yan Nageriya Game Da Mulkinsa  

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

 

 

 

 

A wani mataki na wayar da kan ‘yan Najeriya da Kara kulla shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu na shirin tattaunawa da manema labarai a karan farko a daren yau Litinin.

Advertisement

 

Jaridar Daily Trust ta rawaito za’a gudanar da wannan tattaunawa ne da misalin karfe Tara 9 na dare a wasu daga cikin kafafen yada labarai na Ƙasa da suka hadar da gidan  talabijin na Ƙasa (NTA) da kuma gidan rediyon tarayyar Najeriya (FRCN).

 

A cewar wata sanarwa da mai ba shugaban kasa shawara na musamman kan harkokin yada labarai, Bayo Onanuga ya fitar ya ce  fadar shugaban kasar ta yi kira ga daukacin gidajen talabijin da gidajen rediyo a fadin kasar da su hada kai domin yada wannan wannan tattaunawar.

 

Sanarwar ta ce “An bukaci dukkan gidajen talabijin da rediyo da su hada kai da domin watsa shirye-shiryen,” in ji Bayo Onanuga .

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending