Connect with us

News

Ban Taba Yin Nadama Da Cire Tallafin Man Fetur Ba  Kuma Gyaran Dokar  Haraji Na’Nan Daram – Shugaba Tinibu 

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

 

 

 

 

Shugaban Ƙasa Bola Tinibu ya ce bai taba yin nadama da cire tallafin man Fetur ba tun bayan hawansa mulkin Nageriya kuma gyaran dokar haraji na’  nan daram.

Advertisement

 

Tinubu ya bayyana haka ne a wata hadakar tattauna da wasu daga cikin kafafen yada labarai a yanzu haka dake wakana a mahaifarsa dake Jihar Legos.

 

Haka zalika shugaba Tinubu  ya ce babu gudu babu ja da baya a batun soke dokar haraji da daya gabatarwa majalissa watanni Biyu da suka gabata.

 

Idan ba’a mantaba tun a ranar 29 ga watan mayun shekarar 2023 Al’ummar Nageriya suka Kara shiga cikin mummunan mawuyacin hali sanadiyyar cire tallafin man Fetur.

Advertisement

 

Sauran bayani na nan tafe”

 

 

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending