News
Ba Mu Fara Rijistar Jarrabawa Ba – JAMB
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA
Hukumar shirya jarabawar shiga manyan makarantun gaba da sakandare a Nijeriya JAMB, ta ce ba ta fara rijistar masu shirin rubuta jarrabawa ta shiga Jami’a da suka kunshi na shiga shekarar farko (UTME) da shekara ta biyu (DE ) na shekarar 2025.
Ta cikin wata sanarwa da hukumar ta wallafa a shafinta na X, JAMB ta ba dalibai tabbacin cewar da zarar lokacin farawa ya yi za ta sanar.
JAMB ta kasance Jarrabawar shiga jami’a da kwalejojin ilimi da kuma kwalejojin kimiyya da fasaha aba ce wadda matasa da iyaye suke sha’awar yin nasara akai domin ci gaban yara.
-
News3 days ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion6 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News2 days ago
Zaben 2027: INEC Ta Amince Da Atiku Abubakar, ‘Yan Takarar ADC 470
