News
Kotu Ta Garƙame Matar Da Ke Yin Leken Asiri A Sakonnin Whatsapp Na Mijinta
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
An tisa keyar wata mata mai suna Dumsile Dludlu gidan yari har na tsawon shekaru uku saboda laifin leken asirin sakwannin mijinta na manhajar WhatsApp ba tare da izininsa ba.
Laifin da matar ta aikata ya saba ma dokar laifuka ta yanar gizo a kasar Eswatini.
NIMC Na Daf Da Kaddamar Da Sabon Katin Shaidar Zama Dan Kasa Wanda Zai Zamo Katin Komai Da Ruwanka
Hukuncin wanda mai shari’a Fikile Nhlabatsi ya yanke a kotun majistare dake babban birnin kasar Mbabane.
Za a ci gaba da shari’ar a ranar 10 ga Maris, 2025.
Advertisements
