News
Dan takarar shugabancin kasa a jamiyyar Apc ya kaima yemi asibanjo ziyara
Daga Yasir sani Abdullahi
Dan takarar shugabancin kasa a jamiyyar Apc bola ahmad tinibu ya kaima mataimakin shugaban kasa ziyara a jiya alhamis
Tinubu ya Sami nassarar doke abokan takararsa da samun kuri,u 1271 ciki kuwa harda prof yemi asibanjo da ya Sami kuri u 235
Jamiyyar Apc ta fitar da sakamakonne a ranar laraban nan inda ta bayyana aswaji bola ahmad tinubu a matsayin Wanda zai,Yi takara a jamiyyar ta Apc a shekarar 2023
Ya kaima mataimakin shugaban kasar ziyarane bayan ya fitowarsa daga wajan shugaban kasa muhammadu buhari inda Shima ya ziyar ceshi a abuja
-
News2 days ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion6 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News2 days ago
Zaben 2027: INEC Ta Amince Da Atiku Abubakar, ‘Yan Takarar ADC 470
