Connect with us

News

ZAA KASHE DAN LUWADI MAI SHEKARU 70 A JIHAR BAUCHI

Published

on

Daga kabiru basiru fulatan 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Duk da dai Lauyoyi sun soki shariar da cewar baa baiwa wadanda ake zargin Lauyoyi ba bare har su yi kokarin basu karya ba a karkashin hujjoji.

An roki ‘yan Najeriya da su daina yada hoton sojojin da aka kashe

Advertisement

Wata babbar kotun shari’ar Musulunci ta yanke wa mutum uku hukuncin kisa ta hanyar jefewa, bayan ta same su da laifin yi wa wasu yara luwadi, a Ningi da ke jihar Bauchi.

 

Advertisement

Kotun ta jihar Bauchi da ke arewa maso gabashin Najeriya ta samu mutanen uku, da suka hada da matasa biyu da kuma wani babban mutum da ya kai sama da shekara 70 da haihuwa, da wannan laifi, wanda suka amsa.

 

Advertisement

Kotun ta yanke hukunci ranar Laraba, 29 ga watan Yuni, 2022.

 

Advertisement

Kwamandan Hisbah na karamar hukumar ta Ningi, Adamu Dan Kafi, ya sheda wa BBC cewa, an kama mutanen ne a kauyen Wada a watan Mayu, bayn da suka yaudari yaran da dabino da kuma kwakwa.

 

Advertisement

DIMOKURADIYYA

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending