DAGA JOHN D, WADA, A LAFIYA Shugaban sashin labarai da jindadin ayuka wato Information and Protocol Unit a turance na babban jami’ar jihar Nasarawa (NSUK) dake...
Tsohon Sakataren Gwamnatin Kano, Alhaji Usman Alhaji, ya bukaci matasa da duk wanda ya kai shekaru 18 da haihuwa da su tabbata sun yi rijistar katin...
Manoma a sassa daban-daban na Najeriya na ci gaba da kukan tafka asara duk da faduwar farashin kayan abinci a kasuwanni, lamarin da ke jefa su...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce jami’anta sun kama mutum 62 da ake zargi da aikata badala a makarantar koyon sana’o’i ta NITT da ke...
Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi (NDLEA) ta cafke wani sanannen mai safarar miyagun ƙwayoyi, Sunday Ibigide, tare da abokin harkallarsa Clement Osuya a...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta bayyana cewa zaɓen cike gurbi na majalisar wakilai a mazaɓar Kaura Namoda ta Kudu a jihar Zamfara...
Kwamishinan Yada Labarai na Jihar Kaduna, Malam Ahmed Maiyaki, ya bayyana nasarar da jam’iyyar APC ta samu a zaben cike gurbi na kujerar Majalisar Wakilai ta...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Wasan hamayyan zai kasance wasan farko ga dukkannin kungiyoyin guda biyu yayin da za’a fafata wasan a babban filin wasa na kungiyar...
Allah Ya yi wa Sarkin Zuru a Jihar Kebbi, Mai Martaba Alhaji Muhammadu Sani Sami (Gomo II), rasuwa da safiyar Lahadi a wani asibiti da ke...
Wani lauya a Kano, Barista Abba Hikima, ya bayyana cewa shugabannin siyasa ne ke hura wutar rikicin daba da ake ta fama da shi a birnin...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Ondo, ta cafke wani matashi mai suna Azeez Bello, mai shekaru 29, wanda ya kitsa garkuwa da kansa domin karɓar kuɗin fansa...
Wani rahoto da cibiyar tattara bayanai ta Numbeo ta fitar ya bayyana cewa Lagos ce birni mafi fama da cunkoson ababen hawa a duniya a shekarar...
Jam’iyyar APC ta buƙaci Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC), da ta soke zaɓen cike gurbi na Shanono/Bagwai da kuma na mazaɓar Ghari a...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta ce ta kama mutum 288 bisa zargin tayar da hargitsi a yayin da ake gudanar da zaɓukan cike gurbi a...
Wata makaranta a unguwar Kurna Asabe, mai suna Maahad Abdullahi College of Qur’anic Studies, ta sauya tsarin al’adar da aka saba gani a tsakanin daliban sakandare...
Rundunar Sojin Najeriya ta sake rusa gidaje a Jaji, karamar hukumar Igabi a jihar Kaduna, duk da umarnin kotu da ya haramta taɓa filayen da ake...
Hukumar Zakka da Hubusi ta jihar Kano, tare da haɗin gwiwar Hukumar Shari’a, Majalisar Malamai, Ƙungiyar Limaman Masallatan Juma’a da kuma Ƙungiyar Ma’aikatan Zakka da Wakafi...
Jami’an tsaro sun cafke wani da ake zargin wakilin jam’iyya dauke da fiye da naira miliyan 25.9 a zahiri, wanda ake kyautata zaton an ware don...
Gidauniyar Dr Aminu Magashi Garba (AMG) tare da haɗin gwiwar ƙungiyoyi masu zaman kansu – Kano State Health Care Forum, Amkas, da Yospis – ta mika...
Hatsarin mota ya yi sanadiyyar mutuwar akalla mutum 12 tare da jikkatar wasu biyar a safiyar Juma’a, a kauyen Samawa, cikin karamar hukumar Garun Malam, jihar...