Hukumar Aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON) ta bayyana cewa ta tsayar da naira miliyan 8.5 a matsayin kuɗin ajiya na farko ga maniyyatan Hajjin shekarar 2026....
Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Kaduna ta gano wasu bama-bamai na soja da ba su fashe ba tare da tarin makamai da aka boye a cikin...
Tsoffin kansiloli da suka taba rike mukamai a karkashin jam’iyyar APC a jihar Kano, ciki har da wasu daga cikinsu da suka sauya sheka zuwa jam’iyyar...
Gwamnatin Jihar Kano ta bukaci dukkan jami’an hulɗa da jama’a (PROs) da aka tabbatar da su a matsayin membobin ƙungiyar ƙwararrun masu hulɗa da jama’a ta...
Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (NAF) ta kai wani hari ta sama kan wani taron biki da ake zargin na ‘yan bindiga ne, a tsaunukan Asaula...
Hukumar EFCC ta shigar da ƙarar wasu jami’ai biyar na hukumar tara haraji ta jihar Katsina da kuma wani ma’aikacin banki a gaban babbar kotun jihar...
Wasu masu kwacen waya sun daba wa ɗalibin shekara ta uku na Jami’ar Bayero Kano (BUK), Umar Abdullahi Hafizi, wuka har lahira a unguwar Dorayi, ƙaramar...
Rundunar Hukumar Kwastam ta Nijeriya(NCS) shiyya ta (FOU B) a ranar 3 ga Agusta, 2025, ta kama wata mota kirar DAF a kan hanyar Yauri-Kontagora a...
Hukumar shirya jarabawar kammala sakandare ta Afirka ta Yamma (WAEC), ta sanar da cewa ta rufe shafin intanet dinta na duba sakamakon jarabawa na wani dan...
Wasu ministoci uku na gwamnatin Ghana sun rasu a wani hatsarin jirgin helikwafta da ya faru a ranar Laraba, kamar yadda hukumomin kasar suka tabbatar. Cikin...
Yawancin gwamnonin jihohin Najeriya na nuna jinkiri wajen sanya hannu a takardun hukuncin kisa saboda dalilai da dama masu sarƙaƙiya. Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya NAN...
Jami’an Hukumar NSCDC a jihar Kano sun kama wasu maza biyu da ake zargi da safarar miyagun ƙwayoyi da kuma fasa gidaje. Mai magana da yawun...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya matasa uku ‘yan Najeriya murna bisa nasarar da suka samu a gasar TeenEagle Global 2025 da aka gudanar a...
Gwamnatin Tarayya ta yi hasashen cewa za a samu ruwan sama mai yawa daga ranar 5 zuwa 9 ga watan Agusta, wanda zai iya haddasa ambaliya...
Kwamishinan harkokin sufuri na Jihar Kano, Alhaji Ibrahim Ali Namadi, ya ajiye mukaminsa sa’o’i kadan bayan Gwamna Abba Kabir Yusuf ya karɓi rahoton kwamitin bincike da...
Al’ummar garin Dankama da ke jihar Katsina sun shiga cikin makoki sakamakon mamakon ruwan sama da ya yi sanadin rugujewar katanga kuma ta afka kan yara...
Babbar Kotun Tarayya da ke Kano ta yanke wa wata ƴar kasar India, Neetu, hukuncin dauri na shekaru biyar a gidan yari bisa kama ta da...
Shugaban gungun ‘yan bindiga da ake zargi da kai hare-hare a jihar Zamfara, Bello Turji, ya saki mutum 32 da ya yi garkuwa da su, tare...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Jigawa ta cafke wasu da ake zargi da aikata laifuka daban-daban a sassa daban-daban na jihar, ciki har da wata matashiya...
Rundunar ƴan sandan babban birnin tarayya Abuja (FCT) ta cafke mutane huɗu, ciki har da ‘yan mata biyu ‘yan uwa, bisa zargin ƙulla shirin bogi na...