Sufeto Janar na ‘Yan Sanda, Kayode Egbetokun, ya ce yawancin tsofaffin jami’an ’yan sanda da suka yi ritaya ƙarƙashin tsarin fansho na haɗin gwiwa wato Contributory...
Hukumar Rajistar Kamfanoni (CAC) ta bayyana cewa za ta soke rajistar kamfanoni sama da 100,000 da suka gaza gudanar da harkokinsu na kasuwanci tsawon lokaci, musamman...
Rundunar sa-kai a ƙaramar hukumar Omala da ke jihar Kogi ta cafke wani matashi mai suna Yayu Musa, ɗan shekara 27, bisa zargin kashe surukarsa Atayi...
Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) a Kudu maso Gabas ta bayyana shirin karɓar gwamnoni biyu masu ci daga yankin. Mataimakin shugaban jam’iyyar na ƙasa reshen Kudu...
A wani bincike na musamman da aka gudanar, an gano cewa sauyin yanayi, musamman lokacin zafi, na haddasa matsaloli masu tarin yawa ga mata masu juna...
Wani mutum ya rasu yayin da yake ƙoƙarin raba wani mutum da matarsa da fada a yankin Babban Birnin Tarayya. Da farko mutumin ya faɗi ne...
Gwamnan Jihar Ebonyi, Rt. Hon. Francis Ogbonna Nwifuru, ya dakatar da kwamishinoni 25 da masu taimaka masa na musamman guda 38, tare da manyan sakatarorin ma’aikatu...
Rundunar Ƴansandan jihar Kogi ta tabbatar da gano gawar wani ɗan jarida mai ɗaukar hoto, Ayo Aiyepeku, wanda ake zargi makwabcinsa, Oluwapelumi Adebayo, ya yi ajalinsai....
Adadin mutanen da suka rasa rayukansu sanadiyyar ambaliyar ruwa a wasu sassan jihar Adamawa ya karu zuwa 23. Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, ne ya...
Gwamnatin Jihar Katsina ta bayyana cewa fiye da jami’ai 100 na Community Watch Corps, da ’yan sanda 30 sun mutu a yaƙi da ’yan bindiga. Kwamishinan...
Kotun Tarayya da ke zamanta a Abuja ta umurci Hukumar Kula da masu hidimar ƙasa (NYSC) da ta ba wa ‘yan matan da ke bautar ƙasa...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano ta cafke wasu mutum uku da ake zargi da hannu a satar mota, tare da kwato wata mota da aka...
A baya, an fi sanin al’adar “signing out” da manyan makarantu kamar jami’o’i da kwalejoji — inda ɗalibai ke yin rubuce-rubuce da zane a jikin tufafi...
Gidan rediyon Prime FM 101.5 da ke Jihar Kogi, wanda ke ƙaƙashin Gidan Rediyon Nijeriya ya daina watsa shirye-shirye sakamakon harin da ɓarayi suka kai masa...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Ogun ta ce ta kama wasu mutane da ake zargin sojoji ne, bisa tuhumar shiga cikin wata ƙungiyar asiri da ake...
Mutane tara ne suka rasa rayukansu a wani mummunan hatsarin mota da ya auku a kan babban titin Katsina zuwa Kano. Lamarin ya faru ne a...
Akalla mutum shida sun mutu a wani turmutsitsi da ya auku a wani shahararren wurin bauta na mabiya addinin Hindu a arewacin Indiya. Hukumomin yankin sun...
DAGA ABBA ANWAR Tuni al’ummar yankin Arewa maso Yamma suka bayyana gamsuwarsu da yadda Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa kuma Shugaban Kwamitin Gyaran Kundin Tsarin Mulki, Sanata...
An cafke matasa 60 da ake zargi da ta’ammali da miyagun ƙwayoyi a wata gagarumar fafutukar da jami’an tsaro suka gudanar a Damaturu, babban birnin jihar...
Rundunar ƴan sandan Jihar Ondo ta tabbatar da kisan da aka yi wa wata ɗaliba da ke shekarar ƙarshe a Jami’ar Adekunle Ajasin da ke Akungba-Akoko...