Tsohon gwamnan Jihar Kano kuma dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya gana da Shugaba Bola Ahmed Tinubu a wani taron...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta kaddamar da wani sabon shiri tare da hadin gwiwar kungiyoyin farar hula domin dakile matsalolin tsaro da suka hada da...
Babbar kotun tarayya mai lamba shida(6) dake Babban Birnin Tarayya Abuja, ta ɗage sauraron Ƙarar da hukumar dake yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta ICPC...
Al’ummar yankin Tsamiya Babba Bakin Rafi da ke cikin Karamar Hukumar Gezawa a Jihar Kano sun roƙi Gwamnan Jihar,Abba Kabir Yusuf, da kuma Shugaban Karamar Hukumar...
Rundunar Ƴan Sanda ta Ƙasa ta bayyana cewa tana da cikakken masaniya kan shirin gudanar da zanga-zangar lumana da wasu tsoffin jami’anta da suka yi ritaya...
Shugaban Rukunin Jami’o’in MAAUN, Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo, ya ba da bababr mota mai kujeru 30 ga Makarantar Intercontinental Schools da ke Kano. Farfesa Gwarzo ya...
Rahotanni daga jihar Katsina sun tabbatar da cewa Gwamnan jihar, Malam Dikko Umar Radda, ya tsira lafiya bayan da wata mota ta yi karo da ayarin...
Likitoci sun gano Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu, na fama da kumburin hanji wanda hakan zai sa ya huta na tsawon kwanaki uku, kamar yadda ofishinsa ya...
Wasu daga cikin ma’aikatan wucin gadi da suka yi aikin zaben kananan hukumomi a Jihar Kano sun bukaci Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta...
DAGA ABBA ANWAR, KANO Ziyarar da Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya kai Jihar Kano a makon da ya gabata, ta sake fayyace irin tasiri da...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kama wata mota mai lamba MKA 919 YZ da ke ɗauke da katon-katon giya a karamar hukumar Dawakin Tofa, lamarin...
Makarantar Iqra’a Academy for Science and Islamic Education, da ke Kadawa Daki Tara, Sabon Gari Kanuri Ward, Nguru, Jihar Yobe, ta shirya babban taron yaye dalibai...
Wani jirgin kamfanin Delta Airlines ya gamu da matsala yayin da ɗaya daga cikin injinansa ya kama da wuta daidai lokacin da jirgin ke shirin tashi...
Tsohuwar ‘yar takarar gwamnan Jihar Adamawa a jam’iyyar APC, Sanata Aishatu Dahiru Binani, ta sauya sheƙa zuwa jam’iyyar ADC. Rahotanni sun bayyana cewa Binani ta yanke...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta cafke wani matashi da ake zargi da damfarar mata da sunan bayar da tallafin gwamnati, inda yake kwace musu wayoyin...
DAGA ABBA ANWAR, KANO Ziyarar da Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya kai domin yin ta’aziyya ga iyalan marigayi Alhaji Aminu Alhassan Dantata a Kano, ta...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kaduna ta bayyana haramta wani gangami da magoya bayan tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar Labour Party (LP), Mista Peter Obi,...
Shugaban Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Najeriya (EFCC), Ola Olukoyede, ya ce hukumar na binciken wasu gwamnoni 18 da ke kan mulki a...
Rundunar ’Yan Sandan Babban Birnin Tarayya Abuja ta kama wani mazaunin unguwar Durumi-2, Philip Jallo, bisa zargin sakaci da ya haifar da mutuwar wani yaro ɗan...
A yayin da duniya ke ci gaba da kokarin ganin yara na samun ilimi, al’ummar ƙauyen Dutsen Bakoshi da ke cikin ƙaramar hukumar Shanono a jihar...