Tsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya rasu ranar Lahadi yana da shekara 82 da haihuwa. Wata sanarwa da Garba Shehu mai magana da yawunsa ya fitar...
Kungiyar SERAP ta kai ƙarar NNPCL bisa zargin batar da makudan kuɗaɗen da aka ware don gyaran matatun mai, tare da gargaɗin cewa hakan na haifar...
Ruwan sama kamar da bakin kwarya ya haddasa ambaliya a wasu yankunan arewa maso gabashin Spain tare da kawo tseko ga zirga-zigar jiragen sama da na...
Gwamnatin jihar Adamawa ta ayyana dokar ta baci ta hana zirga-zirgar mutane na tsawon sa’o’i 24 a karamar hukumar Lamurde da ke kudancin jihar, bayan samun...
Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) reshen jihar Kano ta sanar da dakatar da shugaban jam’iyyar na Karamar Hukumar Birni, Hon. Ibrahim Rabi’u Change, da mataimakinsa,...
Shugabancin Majalisar Tarayya na fuskantar matsin lamba daga ciki da wajen majalisa, sakamakon gazawar Shugaba Bola Ahmed Tinubu na biyan dubban ‘yan kwangila da suka kammala...
Gwamnatin Kano ƙarƙashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta amince da kashe fiye da naira biliyan 69 domin gudanar da ayyuka a fannonin ababen more rayuwa,...
Alƙaluma na nuna cewa an kashe mutum dubu shida da ɗari takwas a watanni shida na farkon shekara ta 2025 sanadiyyar matsalar tsaro da ke addabar...
Rogo A wani yunkuri na tallafa wa manoma da bunkasa harkar noma a shugaban karamar hukumar Rogo, Alhaji Abubakar Mustapha Rogo, ya kaddamar da kwamitin raba...
A daidai lokacin da shugaban Amurka Donald Trump ke kokarin aike wa da daruruwan fursunonin Venezuela zuwa wasu kasashen Afirka, an samu rarrabuwar kawuna tsakanin kasashen...
Gwamnatin Jihar Taraba ta haramta duk wani biki ko ɗabi’ar da ta shafi “signing out” da ake yi tsakanin ɗaliban makarantun firamare da sakandare a fadin...
Kotun Tarayya da ke zamanta a birnin tarayya Abuja ta yi watsi da ƙarar da wani lauya, Barista Abba Hikima, ya shigar a madadin wasu marasa...
Wasu lauyoyin gwamnatin Kano da suka nemi a sakaya sunan su sun koka bisa yadda suka zargi kwamishinan shari’a da mayar musu da aiki baya, tare...
Ministan harkokin wajen Najeriya, Yusuf Maitama Tuggar, ya bayyana cewa Najeriya ba za ta amince da matsin lamba da Amurka ke yi na karbar ‘yan Venezuela...
Jihar Kano ce ta fi sauran jihohin Najeriya yawan sabbin masu rijistar Lambar Shaidar Dan Kasa ta Najeriya (NIN) tsakanin watan Janairu zuwa Yuni na shekarar...
Ƙungiyar Ma’aikatan Jinya da Unguwar Zoma ta Najeriya (NANNM-FHI) ta bayyana rashin amincewarta da wata sabuwar wasiƙa da Hukumar Albashi, Kuɗin Shiga da Ƙarin Albashi ta...
Wani yaro ƙarami mai suna Chibuike Uba, ɗan shekara uku, ya rasa ransa bayan da ya faɗa cikin wata budaddiyar masai a unguwar Babarinsa da ke...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Neja ta kama wasu matasa mata biyu da ake zargi da satar atamfofi guda 15 da wasu kayayyakin amfanin gida a Minna,...
A daidai lokacin da Najeriya ke fama da hauhawar farashin kayan abinci da tabarbarewar tattalin arziki, harkar noma – wacce ita ce jigon rayuwar miliyoyin ‘yan...
Yawan cin gishiri da ake yi a Najeriya na zama barazana ga lafiyar jama’a, inda ya ke haddasa hawan jini, bugun zuciya da sauran cututtukan da...