Wasu matasa biyu da ake zargi da kwacen waya sun shiga hannu a unguwar Bachirawa da ke Kano, bayan da jama’ar yankin suka kama su tare...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da naɗin wasu sabbin hadimai 19 da za su yi aiki a matsayin Manyan Mataimaka na Musamman domin...
Hukumar Kula da Yanayi ta Ƙasa (NiMet) ta bukaci ’yan Nijeriya da su kasance cikin shiri domin sauyin yanayi da kuma matsanancin yanayin da zai iya...
Wani ango mai suna Usman Ali ya maka amaryarsa Maryam a gaban Kotun Shari’ar Musulunci da ke Jaba, Jihar Kano, bisa zargin ta da satar masa...
Kyaftin din tawagar ƙwallon ƙafa ta Nijeriya kuma ɗan wasan Kano Pillar ta jihar Kano, Ahmed Musa ya samu sabon muƙami a jihar tasa. Gwamnan Kano,...
Wata Kungiyar matasa mai zaman kanta, Youth Society for the Prevention of Infectious Diseases and Social Vices (YOSPIS), ta bukaci Gwamnatin Jihar Kano da ta dauki...
DAGA ABBA ANWAR, KANO Maganar cewa Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa kuma Mataimakin Farko Na Kakakin Majalisar Kasashen ECOWAS Sanata Barau Jibrin shine jagoran APC a jihar...
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta samu Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan da laifin raina kotu, inda ta umarce ta da ta biya tarar Naira miliyan...
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta raba auren wasu matasa biyu da suka ɗaura wa kansu aure ba tare da sahalewar iyayensu ba, lamarin da ya...
Ɗan takarar gwamnan Jihar Kano a ƙarƙashin jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) a zaɓen 2023, Malam Ibrahim Khalil, ya bayyana cewa jam’iyyar su na maraba da...
Wata kotun majistare da ke Kano ta tura wani matashi mai suna Salmanu Yakubu gidan gyaran hali, bayan da aka gurfanar da shi bisa zargin mallakar...
Wani bincike da aka gudanar a Jihar Kano ya nuna cewa adadin yara da ba sa zuwa makaranta na ƙaruwa, musamman a cikin al’ummomin karkara da...
Wani gini mai bene uku da ke unguwar Legas Island ya rufta a safiyar Alhamis, lamarin da ya jikkata wasu daga cikin mazauna cikin ginin. Ginin...
Wasu da ake zargin ƴan bindiga ne sun kai hari gidan tsohon Ministan Wasanni na Tarayya, Damishi Sango, da ke ƙauyen Dalwal a ƙaramar hukumar Riyom...
DAGA ABBA ANWAR, KANO A halin yanzu, tambayar da ke yawo a tsakanin masu ruwa da tsaki a siyasar Kano ita ce: Shin Sanata Barau I....
Al’ummar unguwar Uwar Kwari da ke Hotoron Arewa a karamar hukumar Nasarawa dake Jihar Kano, sun koka kan yadda lalacewar hanya da toshewar magudanan ruwa ke...
Kungiyar kwallon kafa ta Barau FC da ke Kano ta isa birnin Asaba na jihar Delta domin shiga gasar NNL Super 8, wadda ke share fagen...
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana godiyarta ga Gwamnatin Tarayya bisa kammala gyaran da ta yi wa cibiyar NCC Digital Industrial Park da ke cikin sakatariyar Audu...
Shugaban karamar hukumar Rogo a Jihar Kano, Alhaji Abubakar Mustapha Rogo, ya bayyana cewa gwamnatin karamar hukumar za ta ci gaba da aiwatar da muhimman ayyukan...
Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo, mamallakin rukunin jami’o’I na MAAUN ya roƙi gwamnatin tarayya da ta karrama marigayi Alhaji Aminu Alhassan Dantata ta hayar sanya sunansa a...