Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ta bayyana cewa ba ta da wata damuwa idan tsohon dan takararta na shugaban kasa a zaben 2023, Rabiu Musa...
Rahotanni daga kwararru a fannin lafiya sun bayyana cewa, a kalla yara 150,000 ake haifa da cutar Sikila a Nijeriya a duk shekara, lamarin da ke...
DAGA COMRADE BASHIR A. BASHIR A yayin da ake kara bukatar shugabanni masu kishin al’umma, wadanda ke mayar da alkawari aiki, Honarabul Hassan Shehu Hussain, dan...
Wani matashi dan shekaru 17, Musa Muhammad, ya mutu bayan wata arangama da abokinsa a Rijiyar Lemo da ke cikin birnin Kano. Lamarin ya faru ne...
A kokarinta na magance matsalar cunkoso a gidajen gyaran hali na kasar nan, Gwamnatin Tarayya tare da hadin gwiwar jihohi da kungiyoyin agaji masu zaman kansu,...
Fitaccen hamshakin ɗan kasuwa kuma dattijon al’umma, Alhaji Aminu Alhassan Dantata, ya rasu a ranar Asabar, 28 ga Yuni, 2025. Marigayin wanda ya shahara a fagen...
DAGA MARYAM KAMSAF Arewa maso Gabas ta sake nuna kwarewarta da kishinta na siyasa a matakin kasa, ta hanyar ɗaukar sabon mataki mai cike da hangen...
Daya daga cikin iyalan marigayi Alhaji Aminu Alhassan Dantata ya bayyana cewa marigayin ya bar umarni tun kafin rasuwarsa cewa a binne shi a birnin Madina,...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Kano ta gurfanar da wani matashi mai shekaru 19, Ibrahim Abubakar, a gaban Kotun Majistire da ke unguwar Gyadi-Gyadi, bisa zargin...
Wani ɗan gwagwarmaya kuma masani a fagen siyasa, Comrade Adnan Mukhtar, ya bayyana cewa siyasar Najeriya ta fi karkata kan muradun kai na ‘yan siyasa, ba...
Hukumar Hana Fataucin Mutane da Kare Hakkin Su (NAPTIP) ta bayyana mawakin nan kuma mashahurin mai tasiri a kafafen sada zumunta, Darlington Okoye, wanda aka fi...
Rahotanni daga majiyoyi masu tushe sun bayyana cewa shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, na dab da miƙa takardar murabus daga mukaminsa a...
Ƙungiyar Tsofaffin Jami’an Ƴan Sanda ta Najeriya, reshen jihar Kaduna, ta sanar da shirin gudanar da zanga-zanga a faɗin ƙasar nan a ranar 21 ga watan...
Shugaban rukunin Jami’o’in MAAUN, Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo, ya bai wa cibiyar koyar da harshen Faransanci ta Alliance Francaise da ke Kano gini mai hawa biyu...
Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya bayyana cewa sun cimma matsaya tare da Gwamnan Jihar Rivers, Siminalayi Fubara, domin kawo ƙarshen rikicin siyasa da ya...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Neja ta tabbatar da kama wani matashi mai suna Surajo, bisa zargin lakadawa wata mai jego, Deborah Andrew, dukan tsiya a garin...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa ba ta taɓa hana kowanne ɗan ƙasa ko wata ƙungiya bayar da gudummawa ga ’yan kasuwar Farm Centre da gobara...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta bayyana ranar 16 ga watan Agusta, 2025 a matsayin ranar da za a gudanar da zabukan cike...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ƙi amincewa da ƙudurin dokar sauya tsarin hukumar hana fatauci da sha da miyagun ƙwayoyi ta ƙasa, wato NDLEA, na...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta cafke mutane huɗu da ake zargi da aikata laifin kwacen baburan adaidaita sahu a sassa daban-daban na jihar. Cikin waɗanda...