Majalisar Wakilai ta Najeriya ta bayyana cewa mutane fiye da 600 da suka ɓace sakamakon ambaliyar ruwa da ta afku a Mokwa, Jihar Neja, ana kyautata...
Rundunar ’Yan Sandan Chester da ke kasar Birtaniya ta cafke wasu manyan ma’aikatan asibitin Countess of Chester (CoCH) kan zargin sakaci da kuma taimakawa wata ma’aikaciyar...
Kungiyar APC Patriotic Volunteers ta bayyana matakin da Sarkin Gaya ya dauka na janye sarautar Wazirin Gaya daga hannun tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Kano, Alhaji Usman...
A wani yunƙuri na samar da tafiyar da za ta kawo ƙarshen mulkin Shugaba Bola Tinubu a 2027, ƴan ɓangaren adawa a jam’iyyar ADC, sun naɗa...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta musanta rahotannin da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke cewa an saka dokar hana fita a yankin Kakuri da wasu...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA) reshen jihar Jigawa ta ce ta kama miyagun ƙwayoyi da darajarsu ta kai sama da naira...
Gwamnatin Jihar Kano ta bukaci al’umma da su kasance cikin shiri da himma wajen kare kansu daga hare-haren ƴan daba da masu kwacen waya da ke...
Kamfanin Facebook ya bayyana sabon matakin da zai fara dauka na goge dukkan bidiyoyin kai tsaye (Live Videos) da aka watsa a shafukan mutane da na...
Zanga-zanga mai zafi ta ɓarke a birnin Istanbul na ƙasar Turkiyya, bayan wallafa wani zanen barkwanci da ake zargin yana nuna Annabi Muhammad (SAW), wanda hakan...
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar tare da wasu jiga-jigan jam’iyyar PDP sun gudanar da wani muhimmin taro a otal ɗin Transcorp Hilton da ke Abuja,...
Asibitin Kwararru Na Best Choice Ya Rage Kaso 50 na kuɗaɗen ayyukansu na yau da kullum, wanda suka haɗa da kudin ganin likita kudin Gado da...
Wani manomi mai suna Malam Kabiru Kamba daga garin Kamba, karamar hukumar Dandi a jihar Kebbi, ya ceto wata jaririya mace da aka binne a gonarsa...
DAGA ABBA ANWAR Rahotanni na nuni da cewa irin jajircewar da Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Barau I Jibrin, ke nuna wajen inganta haɗin kai...
Kwamishinan Ma’aikatar Yada Labarai da Harkokin Cikin Gida ta Jihar Kano, Comrade Ibrahim Abdullahi Waiya, ya yi kira ga jami’an yada labarai na kananan hukumomi 44...
Kungiyar agaji ta H-S Biggy Foundation ta ba da tallafin kuɗi ga yara 100 da ke fama da cututtuka daban-daban a Asibitin Kananan Yara na Sheikh...
Shugaban jami’o’in Maryam Abacha, MAAUN Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo ya mika sakon taya murna ga Hadiza Usman Ma’aji bisa daukaka matsayinta zuwa matakin Farfesa a jami’ar...
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na Jam’iyyar Labour a zaɓen 2023, Mista Peter Obi, ya bayyana goyon bayansa ga yunƙurin da ake yi na haɗakar jam’iyyun...
Wani sabon bincike da aka gudanar a Birtaniya ya nuna cewa yin taku 5,000 a kowanne lokaci sau uku a mako, na iya taimakawa matuka wajen...
Wakilan gwamnatin Jihar Plateau sun isa garin Zaria a Jihar Kaduna domin mika sakon ta’aziyya ga al’ummar da suka rasa ‘yan uwansu sakamakon harin da aka...
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun kai farmaki kauyen Bauda da ke cikin al’ummar Maro a masarautar Kufana, dake karamar hukumar Kajuru ta jihar...