Gwamnatin Jihar Katsina ta saka hannu a kan yarjejeniyar fahimtar juna (MOU) da hukumomi huɗu a kan bayar da fili mai girman hekta 50, domin shirin...
An kama magungunan jabu da aka kiyasta darajarsu ta kai naira biliyan 1.3 a wani samame da aka gudanar a cikin Kano Economic City da ke...
Kotun Ƙoli ta tabbatar Da Sanata Monday Okpebholo a matsayin sahihin Gwamnan Jihar Edo. Kotun ta yanke hukuncinta ne a ranar Alhamis, inda ta kawo ƙarshen...
Wani rahoto da Oxfam ta fitar a yau Alhamis ya nuna yadda Attajiran Afrika 4 kaɗai ke riƙe da arziƙin da ya ɗara na rabin al’ummar...
Hukumomin da ke yaki da masu aikata laifuka a Pakistan sun ce sun kama wata kafar sadarwa ta kasa da kasa da ake zargi da aikata...
Sana’ar gashin masara wadda aka fi sanin mata na gudanar da ita, musamman daga yankunan Kudancin Najeriya, na ƙara samun karɓuwa a tsakanin matasa maza a...
Wata kotu a Sifaniya ta yanke wa tsohon Kocin Real Madrid, Carlo Ancelotti hukuncin zaman gidan yari na shekara guda kan laifin haraji. Ancelotti wanda shi...
Hukumar Kare Hakkokin Dan’adam ta Najeriya (NHRC) ta bayyana cewa ‘yan ta’adda da ‘yan bindiga sun kashe mutum 2,266 a Najeriya cikin watanni shida na farkon...
Tsadar takin zamani da magungunan feshi ta sa manoma da dama a jihar Kaduna sun daina noman masara da dawa a daminar bana, inda suka karkata...
Gwamnatin Tarayya ta ce tana duba yiwuwar ƙara kuɗin wutar lantarki a ƙasar nan domin rage giɓin bashin da masana’antar lantarki ke ciki, wanda ya kai...
Amurka ta sanar da wasu jerin tsauraran sauye-sauye a tsarin bayar da takardar izinin shiga ƙasarta ga masu zuwan wucin-gadi daga Najeriya, inda a yanzu ta...
Gwamnan jihar Anambra, Farfesa Chukwuma Soludo, ya bayyana cewa kusan duka masu aikata laifukan garkuwa da kashe-kashe a Kudu Maso Gabas ƴan ƙabilar Igbo ne, ba...
Rundunar ‘Yan Sanda a jihar Kano ta kafa kwamitin bincike domin gano musabbabin rikicin da ya barke tsakanin magoya bayan Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II da...
Akalla mutum uku sun rasa rayukansu, yayin da sama da gidaje 1,000 suka rushe sakamakon mamakon ruwan sama da iska mai ƙarfi da kankara da aka...
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Ƙasa (EFCC) ta fara bincike kan wani mutum mai suna Ahmad Salisu, wanda Hukumar Kwastam ta kama a...
Hukumar shirya jarabawar shiga manyan makarantu a Najeriya, wato JAMB, ta amince da maki 150 a matsayin mafi ƙarancin makin da ɗalibi zai samu domin samun...
Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa (ASUU), ta janye yajin aikin da ta fara bayan da gwamnatin tarayya ta biya albashin mambobinta na watan Yunin 2025. Shugaban...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ayyana shekara 16 a matsayin mafi ƙarancin shekaru da ɗalibi zai iya fara karatu a jami’a. Ministan Ilimi na Ƙasa, Dakta Tunji...
Ƙungiyar malaman jami’o’i ta ƙasa, wato ASUU, ta tsunduma yajin aiki a duk faɗin Najeriya sakamakon rashin biyan albashin watan Yuni na shekarar 2025 ga mambobinta....
An tsinci gawar tsohon ministan sufurin kasar Rasha, Roman Starovoyt, ‚yan sa’o’i kaɗan bayan da Shugaba Vladimir Putin ya sauke shi daga mukaminsa. Jami’ai sun ce...